Kasuwannin hannayen jari a Amurka sun yi kasa a ranar Juma'a yayin da ake nuna damuwa game da hauhawar farashin kayayyaki da haraji, yayin da wani rahoto da aka sa ido sosai akai ya ba da mabanbancin ...
Kasuwannin hannayen jari a Amurka sun yi kasa a ranar Juma'a yayin da ake nuna damuwa game da hauhawar farashin kayayyaki da ...
A cikin wannan shekara da ba ta wuce kwana 40 da kamawa ba, an samu munanan fashewar tankokin man fetur a Najeriya, akalla ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a jiya Jranar cewa ya kamata a kalli shirinsa na neman mallakar Zirin Gaza, a matsayin ...
LAFIYARMU: Kimanin mutane miliyan 50 a duniya ke fama da cutar farfadiya, akalla kaso 80 a kasashe masu matsakaitan kudaden shiga - WHO ...
Matukin jirgin da fasinjansa mutum guda sun mutu a hatsarin, wanda ya faru jim kadan bayan da jirgin kirar King Air F90 ya ...
Ga dukkan alamu, duk da kokarin da sojojin Najeriya ke yi wajen yakar 'yan bindiga, har yanzu akwai sauran rina a kaba.
Duk da nasarar da jami'an sojin Najeriya ke samu a yaki da 'yan bindiga a Najeriya, har yanzu a wasu yankuna mutane na ...
Yayin da Janhuriyar Nijar ke dada daukar tsauraran matakai kan harkokin shigi da fici, ta na kuma sassauta ma bakin da ke ...