"Ana ganin waɗannan ayyukan kamar masu sauƙi, amma a zahiri, suna da sarƙaƙiya kuma suna buƙatar tsauraran matakan tsaro domin rage hadarin da ka iya shafar mutanen da abin ya shafa.
Yanzu haka jami'ai sun dukufa domin gano abin da ya janyo jirgin ya yi taho mu gama da wani jirgi mai saukar ungulu na sojojin Amurka a yayin da ya ke kokarin sauka. An bayyana alamun tambaya akan ...